Daga Ibraheem El-Tafseer Najeriya ta samu damar tsallakawa zuwa wasan kusa da na ƙarshe a gasar cin kofin ƙasashen Afirka, bayan samun nasara a kan ƙasar...
Fasinjoji sun yi tattaki yayin da jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna ya tsallake rijiya da baya. An tilastawa fasinjoji sauka tare da jigilar kayansu da ƙafa...