Tag: Tsaka
-
An gano tsaka guda 90 a cikin kayan fasinja a filin jirgin sama na Vienna
Jami’an kwastam sun gano tsaka guda 90 a cikin jakunkunan wani fasinja a filin jirgin Vienna. Ma’aikatar Kuɗi ta ƙasar ta sanar a ranar talata cewa, tsaka 85, macizai biyu da kunamai biyu, aka samu, jimlar kuɗin sayar da su Euro 47,000 kwatankwacin dalar Amurka 51,400. Ɗan shekaru 50 ya taso ne daga Addis Ababa…
-
Yadda tsaka ta kashe mutum 6 ‘yan gida ɗaya
An gano gawarwakin mutum shida, ‘yan uwan juna da sanyin safiyar Juma’a da ake zargin tsaka ce ta sanya guba a abincinsu. Waɗanda suka mutun, sun hada da Mista Adeleke John Samuel, mai shekaru 55, da matarsa, Mrs Pamela Adeleke, mai shekaru 50, da ‘ya’yansu biyu da wasu ‘yan uwansu su biyu. Wata majiya da…