Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Jos (JED) ya shawarci abokan hulɗarsa a Jihar Gombe da kada su biya kowa kuɗin gyara na’urar taransfoma a yankunansu. Babban...