Tag: Tramadol
-
Kwastam ta kama tramadol ɗin naira miliyan 306 a Kaduna
Hukumar kwastam ta Najeriya reshen shiyyar B ta bayyana cewa ta samu nasarar kama masu fasa kwauri guda 130 a cikin watanni biyu. Wata sanarwa da kakakin rundunar Isa Sulaiman ya fitar ranar laraba a Kaduna, ya ce an kama kayayyakin ne daga ranar 1 ga watan Janairu zuwa 28 ga watan Fabrairu. A cewarsa,…