Tag: titi
-
An tsinci gawar wani mutum a kan titi a Kano
An tsinci gawar wani mutum da ba a san kowane ne ba yashe a kan titi a birnin Kano. An tsinci mutumin a kan titin zuwa gidan gwamnatin jihar a ranar Litinin. A cewar wasu mutane da ke kusa da wajen da aka tsince gawar, suna zargin wasu bata-gari ne suka makure wuyansa da wayar…
-
Su waye suka sace fitilun titin tashan jirgin sama na Legas?
Daga Ibraheem El-Tafseer Ɓarayi sun sace fitilun titin ɗaya daga cikin filayen jiragen saman Najeriya watanni bayan an saka su. Mahukunta a filin tashin jiragen saman ne suka tabbatar wa da BBC aukuwar wannan lamari. Tuni aka ƙaddamar da bincike don kama waɗanda suka aikata wannan sata da kuma dawo da abin da suka sata.…