Aƙalla mutum 11 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin wata tirela da ya auku a hanyar Maiyama/Koko da ke Jihar Kebbi. Cikin wata sanarwa...
Wata tirela da ke ɗauke da kusan mutum 230 a cikinta ta yi hatsari a Jihar Neja, inda aƙalla mutum 25 suka rasu nan take. Bayanai...
Rundunar ’yan sandan jihar Oyo ta yi bajekolin wasu mutum uku da ta ce an kama su ne da zargin karkatar da akalar wata tirela da...