Daga Ibraheem El-Tafseer Bayanan masu amfani da X da kamfanin ke shirin tattarawa sun haɗa da na hotunan fuskokinsu domin sabunta tsare-tsarensa na ba da kariya....
An yi garkuwa da jami’in zaɓe na gwamnan jihar Zamfara a ƙaramar hukumar Maradun da ke jihar, wacce ita ce mahaifar Gwamnan jihar, Bello Mohammed Matawalle,...