Tinubu na shirin zuba tiriliyan 2 don bunƙasa tattalin arziki Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya umarci tawagarsa ta tattalin arzikin ƙasar su shirya wani tsari na...
‘Yan Najeriya na fuskantar ɗaya daga cikin yanayi mafi muni na taɓarɓarewar tattalin arziƙi a ƙasar ta Yammacin Afirka a cikin shekaru da dama sakamakon hauhawar...
Daga Ibraheem El-Tafseer Mataimakin shugaban Najeriya ya bai wa al’ummar ƙasar tabbacin cewa sadaukarwar da suke yi, ba za ta taɓa tashi a banza ba, ya...
Daga Ibraheem El-Tafseer Majalisar Tattalin Arziƙin, wadda mataimakin shugaban ƙasa ke jagoranta, ta ƙunshi gwamnonin jihohin ƙasar 36.Majalisar kula da Tattalin Arziƙin Najeriya ta ce ta...
Gwamnatin tarayya ta ce ta daƙile yunƙurin wasu masu kutse daga Turai har sau 66 da suka yi yunkurin yin kitsen a tarukan majalisar zartaswa ta...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa gwamnatinsa za ta yi adalci idan aka zaɓe shi....
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa ya wakilta wasu ‘ya’yan jam’iyyar su amsa masa tambayoyin...