Tag: Tashan jirgin sama
-
Su waye suka sace fitilun titin tashan jirgin sama na Legas?
Daga Ibraheem El-Tafseer Ɓarayi sun sace fitilun titin ɗaya daga cikin filayen jiragen saman Najeriya watanni bayan an saka su. Mahukunta a filin tashin jiragen saman ne suka tabbatar wa da BBC aukuwar wannan lamari. Tuni aka ƙaddamar da bincike don kama waɗanda suka aikata wannan sata da kuma dawo da abin da suka sata.…