Majalisar zartarwa ta tarayya ta amince da aiwatar da wani sashe na rahoton kwamitin Stephen Orasanye kan haɗa wasu hukumomin da ma’aikatun gwamnati a wuri guda,...
Ministan Babban Birnin Tarayya, (FCT Abuja), Nyesom Wike, ya ƙaryata iƙirarin sayan mota ƙirar Lexus LX600 na Naira miliyan 300 da ake zargin an kai masa...
Daga Haruna Yusuf Hukumar bayar da agajin gaggawa ta tarayya ta yi gargaɗin cewa jihohin da ke kewaye da babban birnin tarayya za su fuskanci iska...
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya yi iƙirarin cewa zai yi wahala gwamnatin tarayya da na jihohi su biya albashin ma’aikatan gwamnati daga watan Yuni ba...