Wani Alƙali a jihar California ta Amurka ya bayar da umarni ga kamfanin Tesla ya biya diyyar dala miliyan 1.5 kan zargin sakaci wurin zubar da...
Hukumar kula da gasar firimiya ta Nigeria a ranar Litinin ta ci tarar Kano Pillars kuɗi har Naira miliyan ɗaya, sakamakon kutsen da magoya bayansu suka...
Wata gobarar dajin da ta shafe kwanaki tara tana ci a gandun dajin Dadia da ke arewa maso gabashin ƙasar Girka, wani babban wurin tsugunar da...
Daga Ibraheem El-Tafseer Hukumar Tara Kuɗaɗen Haraji ta Najeriya (FIRS) ta bayyana karɓar harajin naira tiriliyan 5.5 tsakanin watan Janairu zuwa watan Yunin wannan shekarar. Shugaban...
Wani gidan rediyo da ke Kano mai suna Arewa Radio ya samar da leda 500 na jini ga masu fama da cutar sikila bayan da ya...
Dakarun Bataliya Taskforce 114 dake Bita a jihar Borno sun sake kuɓutar da wata ‘yar makarantar Sakandiren Chiɓok guda ɗaya wadda aka sace tare da wasu...