Tag: Tallafawa
-
Tallafawa dukkan jiragen dake tafiya ƙasashen waje zai haɓɓaka tattalin arziƙin Najeriya – Masana
A yayin da alƙaluma suka yi nuni da cewa wasu kamfanonin jiragen saman waje sun shiga takun saƙa da kamfanin Airpeace, hukumar kula da ƙungiyoyin fararen hula ta Najeriya NCSCN da wasu masana tattalin arziƙi sun buƙaci gwamnati ta tallafawa kamfanin na cikin gida. Kama daga ɗauke harajin shekara guda ganin halin da ‘yan Najeriya…
-
Wata gidauniya ta tallafawa marayu 170 a Bauchi
Wata ƙungiya mai zaman kanta mai suna ‘We Care Foundation’ ta bayar da kyautar kayayyakin koyo da kuɗi ga marayu da ƙananan yara 170 marasa galihu a ƙaramar hukumar Toro da ke jihar Bauchi. Shugabar ƙungiyar mai zaman kanta wacce ta haɗa da kwamishiniyar ilimi ta jihar Bauchi, Dakta Jamila Muhammad Ɗahiru, ta bayyana cewa…
-
Pantami ya yi ƙira da a tallafawa talakawan Najeriya, don rage musu raɗaɗi
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arziƙi na zamanl, Farfesa Isa Pantami, ya buƙaci masu hannu da shuni da su taimakawa marasa galihu a cikin al’umma don rage musu yanayin rayuwarsu. Malam Pantami ya yi wannan roƙo ne a lokacin da yake jagorantar ɗaurin auren Muhammad Oyanki, ɗan majalisa mai wakiltar mazaɓar Doma ta Arewa a…