Wani ɗan kunar baƙin wake ya kashe sojoji tara ta hanyar kutsawa da babur ɗinsa cikin wata motar sojoji a arewa maso yammacin Pakistan. Wannan dai...
Dubban matan Afganistan da aka bai wa guraben karatu a Hadaddiyar Daular Larabawa an hana su ficewa daga Afghanistan, kamar yadda ɗaya daga cikin matan ta...
Gwamnatin Taliban ta Afganistan ta ba da umarnin rufe duk wasu wuraren gyaran kai wato ‘saloon’ na mata, kamar yadda kafafen yaɗa labarai na cikin gida...