Jami’an kiwon lafiya na Gaza sun bayyana cewa da sanyin safiyar yau Talata ne aka kashe Falasɗinawa 20 a hare-haren da Isra’ila ta kai a Rafah...
Hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta JAMB, ta bayyana cewa ɗaliban da suka zana jarrabawar JAMB na shekarar 2023, UTME, da su fara duban sakamakonsu daga...
Wani dattijo mai shekaru 78 a mazabar Bumula da ke gundumar Bungoma ta Kenya, yana fama da raunuka a al’aurarsa bayan da aka yi zargin surukarsa...
A ranar Litinin, 26 ga watan Disamban 2022, jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama wasu mutane huɗu da ake zargi ‘yan damfarar yanar gizo...