Rundunar sojojin ƙasa ta Najeriya ta fitar da hotunan wasu mutane da take nema ruwa-a-jallo bisa zargin kisan dakarunta goma sha bakwai a jihar Delta da...
Aƙalla mutane takwas ne aka tabbatar da mutuwarsu, yayin da wasu bakwai suka ɓace a wani hatsarin kwale-kwale a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya....
Gwamnatin Zamfara ta sanar da rufe kasuwannin shanu guda takwas nan take a ƙananan hukumomi biyar na jihar. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da...