Tag: Taki
-
Gwamna Yusuf ya amince da sayen taki na naira biliyan 5 don manoman Kano
Gwamna Yusuf ya amince da sayen taki na naira biliyan 5 don manoman Kano Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya amince da sayan taki na kimanin Naira biliyan 5.07 domin tallafawa ƙananan manoma a jihar. Wannan yunƙuri na da nufin sauƙaƙa wadatar abinci a matsayin sabon tsarin ci gaban noma a jihar. A…
-
Nan da mako huɗu Najeriya za ta daina sayo man fetur daga waje — Ɗangote
Nan da mako huɗu Najeriya za ta daina sayo man fetur daga waje — Ɗangote Nan da shekara uku zuwa huɗu nahiyar Afirka ba za ta sake sayen takin zamani daga waje ba. Matatar man Dangote da ke Jihar Legas ta ce Najeriya za ta daina sayo man fetur daga waje a watan Yuni, a…