Labarai12 months ago
Gwamna Zulum ya kai ziyarar bazata a asibitin Gwoza, ya yi takaicin ganin asibitin
Daga Ibraheem El-Tafseer Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya nuna damuwarsa kan rashin wutar lantarki da sauran yanayin da ya samu babban asibitin garin Gwoza...