Daga Ibraheem El-Tafseer Kotun ƙoli ta tabbatar da nasarar Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa.Kotun ƙolin ta kori ƙarar da ‘yar takarar kujerar gwamna ƙarƙashin jam’iyyar...
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja babban birnin Nijeriya ta tabbatar da Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC a matsayin halastaccen gwamnan Kano a zaɓen watan...
Daga Ibraheem El-Tafseer Sojoji sun sanar da karɓe iko a Nijar a hukumance.Wasu sojoji ƙalilan ne suka fito gidan talabijin na ƙasar suka tabbatar da juyin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da kashe mutane shida a wani hari da wasu ‘yan banga ‘yan Sakai suka kai a ƙauyen Kadamutsawa da...