Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya jinjina wa tawagar ƙwallon ƙafar, Super Eagles, bisa bajintar da ta nuna a gasar cin kofin nahiyar Afirka duk da yake...
Kyaftin ɗin Super Eagles, Ahmed Musa ne ya jagoranci tawagar ‘yan wasa na Najeriya yayin zaman nuna jimamin waɗanda suka mutu a lokacin kallon wasan ƙwallon...