Kamfanin Emirates ya yi sulhu da gwamnatin Najeriya, zai ci gaba da tashi daga Legas Kamfanin Emirates ya sanar da cewa zai ci gaba da zirga-zirga...
An yi sulhu tsakanin gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, shugaban hukumar Hisbah ta jihar wanda ya sauka daga muƙaminsa a...
Shugaban ƙasar Senegal Macky Sall ya ce wa’adin mulkinsa zai ƙare ranar 2 ga watan Afrilu kamar yadda dokoki suka tanada, amma bai bayyana ranar gudanar...
Somaliya ta ce ba za ta yi sulhu da Ethiopia ba sai birnin Addis Ababa ya soke yarjejeniya mai cike da ce-ce-ku-ce ta yin amfani da...
’Yan sanda sun gayyaci wasu jagororin ’yan daba 52 domin yin sulhu da su a ƙaramar hukumar Ƙiru ta jihar Kano. Kwamishinan ’yan sandan Kano, Hussaini...
Rundunar soji ta musamman ta ‘Operation Safe Haven’, (OPSH), ta yi watsi da zargin sasantawa da ƙungiyar matasan Kiristocin Zangon Kataf ta yi mata a Kudancin...