Hukumar tsaro ta farin kaya, (SSS), a ranar Alhamis a Abuja, ta gargaɗi jama’a da su yi taka-tsan-tsan da hare-haren ‘yan ta’adda a yayin da suke...
A ranar asabar ɗin da ta gabata ne hukumar tsaro ta farin kaya ta SSS ta tabbatar da kama gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) Godwin Emefiele...
A ranar Litinin ɗin da ta gabata ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta dakatar da hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin...