Rahotanni sun ce an kashe mutane a lokacin da wani soja ya buɗe wuta a wani sansanin horas da sojoji na Somaliya da ke Mogadishu. Wani...
Somaliya ta ce ba za ta yi sulhu da Ethiopia ba sai birnin Addis Ababa ya soke yarjejeniya mai cike da ce-ce-ku-ce ta yin amfani da...
Somaliya ta zama ƙasa ta 9 da ta shiga ƙungiyar haɗin kan ƙasashen Gabashin Afrika, matakin da aka bayyana a matsayin babban ci gaba ga ƙasar...
Ambaliyar ruwa a Somaliya ta kashe mutane 50 tare da raba kusan dubu 700 daga gidajensu, kamar yadda wani jami’in gwamnatin ƙasar ya sanar, inda ake...
A ƙasar Somaliya, saurayi yana aure ne tsakanin shekara 17 – 18. In ya kai shekara 20 ba tare da ya yi aure ba toh a...