Tag: Soke
-
Ba za mu yi sulhu da Ethiopia ba sai ta soke yarjejeniyar da ta ƙulla da yankin Somaliland — Somaliya
Somaliya ta ce ba za ta yi sulhu da Ethiopia ba sai birnin Addis Ababa ya soke yarjejeniya mai cike da ce-ce-ku-ce ta yin amfani da tashar jiragen ruwa da ya ƙulla da yankin Somaliland da ya ɓalle daga ƙasar. “Ba za mu buɗe wata kofa ta sulhu da Habasha ba sai ta janye daga…