Rundunar sojin Najeriya ta nemi Nijar ta kama shugaban ‘yan bindiga da take nema Rundunar sojin Najeriya ta nemi maƙwabciyarta Nijar da ta kama wani shugaban...
Hedkwatar tsaron Najeriya ta ce tana tuhumar wasu dakarunta bisa zargin kisan fararen-hula a ƙauyen Tudun Biri na jihar Kaduna da ke arewacin ƙasar. Mai magana...
Rundunar sojojin ƙasa ta Najeriya ta fitar da hotunan wasu mutane da take nema ruwa-a-jallo bisa zargin kisan dakarunta goma sha bakwai a jihar Delta da...