Wani ɗan kasuwa Chuka Emmanuel a ranar Alhamis ya maka matarsa Jane a gaban wata kotun gargajiya da ke Jikwoyi Abuja bisa zargin auren sirri. Mista...
Ministan Harkokin Sojin Burtaniya James Heappey, a ranar talata ya ce Birtaniyya ta ƙuduri aniyar inganta musayar bayanan sirri da Najeriya da sauran ƙasashe don magance...