Tag: Sinadari
-
NDLEA ta bankaɗo ɗakin da ake haɗa sinadaran ƙwayar meth, ta ƙwato fakitin haramtattun ƙwayoyi da dama
Jami’an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) sun gano wani ɗakin bincike na sirri da ke samar da sinadarin ‘Methamphetamine’ a Ikeja da ke Legas. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da kakakin hukumar Femi Babafemi ya fitar ranar Lahadi a Abuja. Mista Babafemi ya ce an gano buhunan…
-
Taliyar Indomi tana ɗauke da sinadaran dake yaɗa cutar daji – NAFDAC
Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa, (NAFDAC), ta hana shigo da taliyar Indomi cikin ƙasar saboda tana ɗauke da sinadaran dake yaɗa cutar daji. Jaridar DAILY NIGERIAN ta ruwaito cewa hakan na zuwa ne a daidai lokacin da hukumomin Taiwan da Malesia suka sake yin ƙira ga kamfanin yin taliyar ‘Indomie noodles’,…