’Yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikatam kamfanin simintin Ɗangote da ke yankin Okpella a Jihar Edo. A ranar Litinin ne ’yan bindiga suka tare motocin...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya umarci kamfanin Ɗangote da BUA da su rage kudin farashin buhun siminti don samar wa al’umma sauki daga matsin rayuwa da...
Kamfanonin siminti sun amince su rage farashinsa daga Naira 10,000 zuwa naira 8,000 ko naira 7,000 kan kowane buhu matuƙar Gwamnatin Tarayya ta amince da sharuɗansu....
A wani yunƙuri na ban mamaki, kamfanin BUA ya ƙara farashin sukari, fulawa, da spaghetti, bayan sanar da rage farashin siminti. Alfijir labarai ta rawaito cewa...
Kamfanin simintin BUA, wanda shi ne kamfanin siminti mafi girma na biyu a kasuwar Najeriya, ya sanar da rage farashin buhun siminti zuwa Naira dubu uku...
Wani magidanci mai shekaru 34, Segun Bashiri, a ranar Alhamis, ya gurfana a gaban wata kotun majistiri ta Okitipupa dake jihar Ondo bisa zargin satar buhu...