Tag: Sikila
-
Gidan rediyon arewa ya tara leda 500 na jini ga masu ciwon sikila
Wani gidan rediyo da ke Kano mai suna Arewa Radio ya samar da leda 500 na jini ga masu fama da cutar sikila bayan da ya ƙarfafa wa masu sauraro gwiwa ta hanyar shirye-shiryen faɗakarwa na musamman don ba da gudummawar jini. Binta Fulani wadda ta shirya shirin a gidan rediyon Arewa, ta bayyana hakan…