Tag: Shiri
-
Ba mu da shirin ƙara farashin man fetur a kwanan nan – NNPCL
Kamfanin Mai na Najeriya (NNPCL) ya ƙaryata jita-jitar da ake yaɗa wa cewa yana shirye-shiryen ƙara farashin man fetur a kwanan nan. Kamfanin ya bayyana hakan ne a cikin wani saƙo da ya wallafa a dandalinsa na X (Twitter a da) ranar Juma’a. Ya ce, “Saɓanin jita-jitar da ake ta yaɗawa, ba mu da shirin…
-
Buhari ya ƙaddamar da shirin shekarar 2050 don samar da ayyukan yi miliyan 165 ga ‘yan Najeriya
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da ajandar shiri a Najeriya na shekarar 2050 da nufin ƙara haɓaka tattalin arziƙin cikin gida da kashi bakwai cikin ɗari da kuma samar da sabbin ayyuka miliyan 165 a faɗin ƙasar nan. An ƙaddamar da taron ne jim kaɗan kafin a fara taron majalisar zartarwa ta tarayya na…
-
Kuɗi shine mabuɗin shirye-shiryen gudanar da aiki a ranar zaɓe – Jega
Tsohon shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, ya bayyana cewa ƙarancin kudin hannu wato cash da ake fama da shi a ƙasar nan, yazo a lokacin da ake matsanancin buƙatar kuɗin. Yana mai bayyana cewa, tsarin chanza kuɗi a daidai lokacin babban zaɓe bai dace ba. Ya bayyana haka…