Ƙungiyar masu sarrafa shinkafa ta Nijeriya, wato RIMAN, ta bayyana damuwa game da matakin gwamnatin ƙasar na ɗage haramcin shigar da wasu kayayyaki daga ƙasashen waje...
Jami’an hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) sun kama wasu nau’in tabar wiwi guda 126 na ‘Canadian Loud’ a tashar Tincan...