Tag: Shiga
-
Jami’ar Obafemi Awolowo ta rage kuɗin rajistar shiga makarantar
Hukumomin Jami’ar Obafemi Awolowo, OAU, Ile-Ife, sun sake daidaita kuɗaɗen da ɗaliban Jami’ar ke biya. Kakakin Jami’ar, Abiodun Olarewaju ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Litinin a Ile-Ife. Mista Olarewaju ya ce matakin ya biyo bayan ganawar da mahukuntan Jami’ar suka yi da shugabannin ƙungiyar ɗalibai a ranar Litinin. Ya…
-
‘Yan sanda sun ceto ɗalibai shida daga cikin bakwai da aka sace a Jami’ar Jos
Rundunar ‘yan sandan jihar Filato ta ceto ɗalibai shida daga cikin bakwai na jami’ar Jos da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ranar Litinin. DSP Alfred Alabo, kakakin rundunar ‘yan sandan ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Juma’a a Jos. A cewar Mista Alabo, an ƙubutar da biyar…
-
Gwamnatin Borno ta gabatar da ƙa’idojin sanya tufafi ga ‘yan matan sakandare
Gwamnatin jihar Borno ta ɓullo da tsarin sanya tufafin dole ga ɗalibai musulmi mata a dukkan makarantun sakandaren gwamnati. Sabuwar dokar saka kayan za ta fara aiki daga zangon karatu na farkon shekarar 2023/2024. Daraktan kula da makarantu na ma’aikatar ilimi ta jihar Borno, Bukar Mustapha-Umara ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya…
-
Jami’ar ATBU ta hana shigar nuna tsaraici ga ɗalibai
Jami’ar Abubakar Tafawa Ɓalewa dake Bauchi, (ATBU), ta ce daga yanzu za ta ɗauki mataki a kan duk ɗaliban da suka saɓa wa ƙa’idojinta na shigar rashin ɗa’a da tufafi a jami’ar kamar yadda yake ƙunshe a kundin dokokin ɗaliban da aka yi wa kwaskwarima. Dokokin da aka yi wa kwaskwarima na ƙunshe ne a…