Membobin ƙungiyar Harkar Musulunci a Najeriya (almajiran Shaikh Zakzaky) wanda aka fi sani da ‘yan Shi’a, sun yi ƙira ga sabuwar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da...
‘Yan’uwa Musulmi mabiya Shi’a a Najeriya, mabiya Shaikh Ibraheem Zakzaky sun roƙi wata babbar kotun jihar Kaduna da ta ba da umarnin dakatar da Gwamnan Jihar,...
An harbe wani babban malamin addinin Musulunci a Iran kuma wakili a Majalisar Ƙwararru mai ƙarfin iko a wata jihar arewacin ƙasar. Wata kafar yaɗa labaran...