Ka riƙa bincike kafin yin magana – Gwamnan Sakkwato ga Shettima Daga Muhammad Kukuri Gwamnatin Sakkwato ta yi martani ga Mataimakin Shugaban Ƙasa Kashim Shettima kan...
Adadin mutanen da aka kashe a jerin hare-haren da ‘yan bindiga suka kai jihar Filato da ke tsakiyar Nijeriya ya ƙaru zuwa kusan 200, kamar yadda...
Daga Ibraheem El-Tafseer Mataimakin shugaban Najeriya ya bai wa al’ummar ƙasar tabbacin cewa sadaukarwar da suke yi, ba za ta taɓa tashi a banza ba, ya...
Mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima ya yi alƙawarin cewa nan ba da daɗewa ba gwamnatin tarayya za ta shawo kan matsalar ambaliyar ruwa a jihar Jigawa...
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya jagoranci taron majalisar tattalin arziƙin ƙasa (NEC), a fadar shugaban ƙasa dake Abuja. Taron wanda aka gudanar a zauren majalisar...
Gwamna Babagana Umara Zulum na Borno ya ce fitowar Kashim Shettima a matsayin mataimakin shugaban ƙasa zai taimaka wajen rage wa gwamnatinsa nauyi yayin da Borno...