Tag: Shekaru 14
-
An ɗaure ɗan shekara 17 shekaru 14 a kurkuku saboda fyaɗe
An ɗaure ɗan shekara 17 shekaru 14 a kurkuku saboda fyaɗe Wata babbar kotun jihar Ondo da ke zamanta a Akure ce ta yanke wa yaron hukunci ne bayan an tabbatar da laifin. An fara gurfanar da wanda aka kama da laifin ne a watan Disambar 2021, bisa tuhume-tuhume biyu na cin zarafi da fyade,…