Tag: Shekara
-
Wata mata mai shekara 70 ta haifi tagwaye a Uganda
Wata dattijuwa ’yar kasar Uganda ta kafa tarihin zama mace mafi tsufa da ta haihu a nahiyyar Afirka. Matar mai suna Safina Namukwaya mai shekaru 70 ta haifi tagwaye ne bayan da ta samu juna biyu ta hanyar ƙyanƙyashe ƙwai a ɗakin bincike kafin a dasawa mace a mahaifa (IVF). Cibiyar kula da lafiyar mata…