Labarai5 months ago
‘Nan ba da jimawa ba za’a shawo kan matsalar tsaro, farashin kayan abinci zai sauƙa’ – Kakakin Majalisa
Daga Ibraheem El-Tafseer Kakakin majalisar wakilan Najeriya, Tajudeen Abbas ya ce majalisar na sane da halin matsalar tsaro da tsadar rayuwa da ‘yan ƙasar ke fuskanta....