Tag: Sharaɗi
-
Ƙungiyar ASUU ta janye yajin aiki bisa sharaɗi
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya, ASUU ta sanar da janye yajin aikin da mambobinta suka shafe wata takwas suna yi. Dokta Chris Piwuna, mataimakin shugaban ƙungiyar ta ASUU ya tabbatar wa BBC labarin, inda ya ce an janye yajin aikin ne da sanyin safiyar Juma’a, bayan da shugabannin ƙungiyar suka gana jiya da daddare a…