Kotun Majistire a Bauchi ta bayar da belin malamin Musuluncin nan na jihar, Sheikh Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi. A ranar Talata ne kotun majistire ta 1...
Ƙungiyar malaman jami’a a Najeriya, ASUU ta sanar da janye yajin aikin da mambobinta suka shafe wata takwas suna yi. Dokta Chris Piwuna, mataimakin shugaban ƙungiyar...