Tag: Sha'aban
-
Sha’aban Sharaɗa ya baiwa mazaɓarsa tallafin miliyan 57
Memba mai barin gado mai wakiltar mazaɓar Kano Municipal, Alhaji Sha’aban Sharaɗa, ya bayar da tallafin karatu na Naira miliyan 57 ga mazaɓarsa. Da yake jawabi a wajen taron da aka gudanar a ranar Lahadi a Kano, ɗan majalisar ya ce an baiwa ɗalibai kimanin 32 tallafin karatu na sama da naira miliyan 7 don…
-
Buhari ya naɗa Sha’aban Sharaɗa a matsayin shugaban hukumar lura da ilimin almajirai da ƙananan yara
Daga Ammar Muhammad Rajab Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a jiya Lahadi ya naɗa ɗan majalisar Tarayya mai barin gado mai wakiltar ƙaramar hukumar Kano Municipal, Hon. Sha’aban Sharada a matsayin shugaban sabuwar Hukumar lura da Almajirai da waɗanda ba sa zuwa makaranta. Da yake sanar da naɗin ga manema labarai, mai magana da yawun shugaban…