Sabon shugaban ƙasar Senegal Bassirou Diomaye Faye ya naɗa uban-gidansa kuma fitaccen ɗan siyasar nan da ya goyi bayansa Ousmane Sonko a matsayin firaiminista. Sonko, wanda...
Shugaban ƙasar Senegal Macky Sall ya taya ɗan takarar jam’iyyar adawa Bassirou Diomaye Faye murnar lashe zaɓen shugaban ƙasar da aka gudanar ranar Lahadi, 24 ga...
An haifi Diomaye Faye a ranar 25 ga Maris na 1980, a ƙauyen Ndiaganiao da ke yankin Thies na ƙasar Senegal. Ya yi karatun digiri na...
Sakamakon farko-farko da ke fitowa dangane da zaɓen Senegal na nuna cewa Bassirou Diomaye Faye ke kan gaba a zaɓen inda ake ganin zai iya samun...
Gwamnatin Senegal ta sanar cewa za ta gudanar da zaɓen shugaban ƙasar ranar 24 ga watan nan na Maris. Ta bayyana haka ne a wata sanarwa...
Wani taro kan mafitar siyasar Senegal da Shugaba Macky Sall ya haɗa ranar Talata ya nemi shugaban ya ci gaba da mulki idan wa’adinsa ya ƙare...
Shugaban ƙasar Senegal Macky Sall ya ce zai gudanar da zaɓen ƙasar “nan ba da jimawa ba” bayan kotun tsarin mulki ta ce matakin da ya...
Kotun Tsarin Mulkin Senegal ta yi watsi da matakin da shugaban ƙasar ya ɗauka na ɗage zaɓen da ya kamata a gudanar ranar 25 ga watan...
Shugaban Senegal Macky Sall ya kare matakinsa na ɗaga zaɓen ƙasar bayan zanga-zangar da ta ɓarke a ƙasar a ranar Juma’a a ƙasar. A wata tattaunawa...
Jami’an tsaron Senegal sun tarwatsa dandazon jama’a da suka taru a Dakar babban birnin ƙasar ranar Lahadi domin nuna adawa da ɗage zaɓen shugaban ƙasar da...