Tag: Sayi
-
Ban sayi motar miliyan ɗari uku ba – Ministan birnin Abuja
Ministan Babban Birnin Tarayya, (FCT Abuja), Nyesom Wike, ya ƙaryata iƙirarin sayan mota ƙirar Lexus LX600 na Naira miliyan 300 da ake zargin an kai masa ofishin. Mista Wike ya bayyana hakan ne jim kaɗan bayan wata ziyara da ya kai tashar jirgin ƙasa da ke Abuja a ranar Laraba domin duba aikin gyaran tsarin…