Tag: Save The Children
-
Rikici ya raba yara miliyan 1.8 da muhallansu a yankin Sahel – Save The Children
Rikice-rikice da ake fama da su a ƙasashen Mali da Burkina Faso da Nijar, sun tilasta wa yara kusan miliyan 1.8 barin gidajensu, wanda ke nuna ƙaruwar hakan sau biyar cikin shekaru biyar da suka gabata, in ji ƙungiyar agaji ta Save the Children a ranar Alhamis. Ƙungiyar mai zaman kanta ta ƙididdige adadin yaran…