Tag: Satar ɗalibai
-
Abin da ya sa ba a cika satar ɗalibai ba a Borno — Zulum
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana riko da tsarin nan na “safe school initiative” a matsayin sirrin da ya sa ba cika samun labarin satar ‘yan makaranta ba a jihar. Tsarin na “safe school initiative” dai wani shiri ne da ya wajabta gina katanga da ɗaukar ma’aikata masu ɗauke da makamai domin…