Tag: satar waya
-
‘Yan sanda sun gurfanar da masu satar waya 500 a Kano
Rundunar ‘yan sanda a jihar Kano ta kama tare da gurfanar da wasu masu satar wayoyi sama da 500 a sassa daban-daban na jihar, waɗanda ake yiwa laƙabi da ‘yan fashi da makami. Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Mohammed Gumel, ya shaida wa manema labarai ranar Laraba a Kano cewa ana ɗaukar masu satar waya a…