Tag: Sassanta
-
Gwamnati ta sasanta tsakanin manoma da makiyayan masarautar Kaltungo a jihar Gombe
Wata babbar tawagar gwamnatin jihar Gombe ƙarƙashin jagorancin mataimakin gwamnan jihar, Manasseh Daniel Jatau, ta ziyarci masarautar Kaltungo domin samar da zaman lafiya tsakanin Fulani makiyaya da manoman Tangale biyo bayan rikicin baya-bayan nan da ya ɓarke tsakanin al’umomin biyu. Mataimakin gwamnan wanda ya koka kan rikicin manoma da makiyaya a garin Lapan da ke…