Dole mu kare martabar Sarkin Musulmi – Kashim Shettima Mataimakin Shugaban Najeriya Kashim Shettima ya shaida wa gwamnatin jihar Sokoto cewa ya zama wajibi a kare...
Daga Ibraheem El-Tafseer Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya buƙaci al’ummar Musulmin ƙasar su fara duban watan Shawwal a...
Daga Ibraheem El-Tafseer Kwamitin duban wata a Najeriya ya umarci ‘yan ƙasar da su fara duban jaririn watan azumin Ramadan daga yau Lahadi. Wata sanarwa da...
Mai alfarma sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bayyan fargabar cewa Najeriya na fuskantar barazanar tsaro bisa la’akari da yadda ɗumbin matasan ƙasar ke fama...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya ayyana ranar Laraba 19 ga watan Yuli 2023 a matsayin ranar ɗaya ga watan Muharram na sabuwar...
Sarkin Musulmin Najeriya, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ce wasu ‘yan barandan siyasa na barazana ga tarihin Najeriya da na al’ummarta. A cikin wani saƙon...