Sarkin Kuwait Sheikh Nawaf Al-Ahmad Al-Sabah ya rasu a ranar Asabar da safe. Ministan Harkokin Masarautar Kuwait Mohammad Abdullah Al-Mubarak Al-Sabah ya ce sarkin ya rasu...