Gwamnatin Tarayya ta buƙaci jihohi su dawo da dokar sanya takunkumi da nufin daƙile yaɗuwar cutar mashaƙo ta Diphtheria. Ma’aikatar Lafiya ta ta buƙaci hakan ne...
Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya NSCDC ko civil defence a jihar Kano, ta tura jami’ai 422 zuwa cibiyoyi 37 da aka ware na jarrabawar shiga...