Labarai11 months ago
Ambaliyar ruwa: Gwamnatin Bauchi ta gina sansanonin ‘yan gudun hijira
Biyo bayan gargaɗin ambaliyar ruwa a ƙananan hukumomi takwas, gwamnatin jihar Bauchi ta gina sansanonin ‘yan gudun hijirar da za su kula da waɗanda bala’in ambaliyar...