Barau Jibrin, Ndume da wasu sanatoci 38 na iya rasa kujerun su Rahotannin daga Majalisar dattijan Najeriya na bayyana cewa Sanatoci aƙalla 40 ne ka iya...
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya shiga bayan labule da jagororin Majalisar Dattawa a Yammacin wannan Talatar. Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ne ya jagoranci...
Sanatocin Najeriya gaba ɗayansu sun sadaukar da albashinsu na watan Disamba ga mutanen da harin bom da jirgin soji ya samu a wurin taron Mauludi a...